Easy Soya beans stir fry Recipes
The ingredients Easy Soya beans stir fry Recipes
-
Soya beans
-
Attaruhu
-
Albasa
-
Onion
-
Tomato
-
Salt
-
Maggi
-
Curry
-
Palm oil
-
Grounded crayfish
Step-step making Easy Soya beans stir fry Recipes
-
Zaa gyara waken soya sai a nika shi
-
Idan an gama sai a dora manja a wuta idan yayi zafi sai a zuba garin waken soyan a soya shi amma kar a sa wuta dayawa wajan soyawan
-
Sai a zuba markadaddan kayan miya a ciki a juya, sai a kawo maggi, salt, curry, dakakken crayfish a zuba a ciki a kara juyawa sannan a rufe a bashi kamar 10-15 mins sannan a sauke. sai a dauko yankakken lawashi a zuba a ciki a rufe, tururin shi zai dafa lawashin
-
Zaa iya ci da tuwan shinkafa, semo sakwara etc