Easy Garau garau Recipes

Easy Garau garau Recipes

The ingredients Easy Garau garau Recipes

 1. Shinkafa rabin kofi
 2. Waje rabin kofi
 3. Mai
 4. Yaji
 5. Tumatir de uma albasa
 6. Maggi
 7. Latas

Step-step making Easy Garau garau Recipes

 1. Ki dora ruwa idan sun tafasa kisa wake, idan yayi minti goma saiki sa shinkafa

 2. Ki bata minti 20 saiki tace ki kara mayarwa ta dahu na tsawon minti goma

 3. Idan ta nina saiki sauke shikenan

 4. Zakici da mai da yaji da maggi da latas da tumatir da albasa