Easy Jollof macaroni Recipes

Easy Jollof macaroni Recipes

The ingredients Easy Jollof macaroni Recipes

 1. 2 sacoche Macaroni twist
 2. Kayan miya jajjage
 3. Maggi /gishiri /garlic paste
 4. Engine oil
 5. Nama
 6. 1 sachet Tomato paste
 7. Golf course pepper /carrots
 8. Celery

Step-step making Easy Jollof macaroni Recipes

 1. Ki jajjaga kayan miya, ajiye a gefe, Ki tafasa macaroni da turmeric da curry kisa gishiri idan ya nuna ki ajiye a gefe. ki daura mai a wuta ki zuba slice onions ya dan soyu sai ki zuba kayan miyan ki soya sai Kizuba yankakkun carrots da green beans

 2. Ki zuba Maggi da gishiri da powdered garlic, Kizuba ruwan nama ki bar shi ya Dan dahu

 3. Ki zuba green peppers da celery

 4. Kiyi mixing ki zuba nama

 5. Sai ki zuba boiled macaroni ki gauraya shi

 6. Ki kwashe shi

 7. Ta gamu sai a ci lfy