Easy Chicken bread Recipes

Easy Chicken bread Recipes

The ingredients Easy Chicken bread Recipes

 1. Flour
 2. Salt
 3. Sugar
 4. Milk
 5. Butter
 6. Yeast
 7. Baking powder
 8. For filling
 9. Chicken
 10. Scott Burnett
 11. Onion
 12. Cabbage
 13. Spices
 14. Curry

Step-step making Easy Chicken bread Recipes

 1. Zaki hada dry ingredient dinki kisaka butter da milk ki kwaba

 2. Ki barshi ya tashi

 3. Zaki samu mince chicken dinki ki soya shi da attaruhu de uma albasa seasoning da spices dinki

 4. Sai kisa cabbage wanda se yanka shi a karshe da Curry

 5. Sai ki ringa gutsiro dough dinki kina zuba hadin naman kamar haka

 6. Sai ki ringa nado shi kamar haka

 7. Bayan kin gama sai Claime ki shafa danyan kwai asaman ki gasa