Easy Spaghetti with tomato and carrot stew Recipes
The ingredients Easy Spaghetti with tomato and carrot stew Recipes
-
Spaghetti
-
Salt
-
Oil
-
6 fresh tomato vegetables
-
3 carrots
-
Beef
-
2 onions
-
Maggi
-
Salt
-
Bay leave
-
Garlic clove
-
1 red bell spice up
Step-step making Easy Spaghetti with tomato and carrot stew Recipes
-
Ki tafasa ruwa saiki zuba spaghetti, salt and oil. Ki barta ta kusan nuna saiki wanke da ruwa ki maidata kan wuta dan ruwan jikinta ya kare.
-
Ki tafasa tomatoes, carrots, onion, pepper and garlic amma tafasa daya. Saiki cire fatan tomatoes din. Kiyi blending dinsu duka.
-
Ki tafasa namanki da kayan kamshi.
-
Kisa oil yay zafi saiki zuba blended kayan miyanki amma a low heat zaki barta. Saiki zuba maggi and salt.
-
After 5mins saiki zuba namanki. Idan yayi ki sauke.