Easy Pasta with green sauce Recipes
The ingredients Easy Pasta with green sauce Recipes
-
Pasta
-
Tarugu da albasa da maggi da curry
-
Alanyahu ki yanka ki sa ruwan zafi
Step-step making Easy Pasta with green sauce Recipes
-
Ki tafasa ruwa ki sa pasta idan ta dahu saiki sauke ki wanke Ki tsane saiki sa a kula
-
Ki soya mai kisa tarugu ag albasa ki sa maggi ag curry da alanyahu ki barshi ta yi yanda kike and so shikenan