Easy Faten kanzo Recipes

Easy Faten kanzo Recipes

The ingredients Easy Faten kanzo Recipes

 1. Kanzo ki daka
 2. Yakuwa ki gyara
 3. Tarugu denn albasa ki jajjaga
 4. Manja
 5. Maggi da curry
 6. Gishiri
 7. Kitse

Step-step making Easy Faten kanzo Recipes

 1. Ki soya mai da albasa, kisa ruwa idan ya tafasa ki wanke kanzonki kisa ki wanke yakuwa kisa

 2. Kisa maggi da curry da gishiri ki rufe…

 3. Idan ya dahu saikisa tarugu denn albasa ki juya sosai ki bashi 2 minutes saiki sauke

 4. Kici da kitse