Easy Kunun alkama Recipes
The ingredients Easy Kunun alkama Recipes
-
Garin kunun alkama
-
Tsaminya(tamarind)
-
Sugar
Step-step making Easy Kunun alkama Recipes
-
Ki gyara alkama ki wanke tag tas saiki shanya ta Bushe. saiki zuba mata kayan kamshi a nuka yay laushi ki tankade.
-
Saiki dama garin da ruwan tsamiya.
-
Ki tafasa ruwa saiki sheka akan kullun ki rufe.
-
Bayan yan mintuna saiki bude ki juya sannan kisa sugar.