Easy Fried rice 2 Recipes

Easy Fried rice 2 Recipes

The ingredients Easy Fried rice 2 Recipes

 1. Rice
 2. Turmeric
 3. Oil
 4. Onion
 5. Carrots
 6. Green beans
 7. Peas
 8. Maggi
 9. Salt
 10. Stock

Step-step making Easy Fried rice 2 Recipes

 1. Kiyi parboiling rice dinki da turmeric. Idan tayi saiki wanke da ruwan sanyi.

 2. Ki saka mai kadan yay zafi saiki zuba sliced onion da yawa ki barta ta dan soyu saiki zuba stock da dan ruwa dai. Ki barshi ya tafasa saiki zuba shinkafan ki rufe ta kusan nuna saiki zuba vegetables din da kika yanka. Ki juya yanda bazata chabe ba. After 3mins ki sauke.