Easy Taliyan hausa with fish sauce Recipes

Easy Taliyan hausa with fish sauce Recipes

The ingredients Easy Taliyan hausa with fish sauce Recipes

 1. Taliyar hausa
 2. Jajjagen kayan miya
 3. Maggi
 4. Gishiri
 5. Manja

Step-step making Easy Taliyan hausa with fish sauce Recipes

 1. Ki daura ruwa a wuta ki bar shi ya tafasa idan yayi sai ki zuba taliyar murji

 2. Ki Rufe ki bar shi ya tafasa ki saka gishiri

 3. Ki jajjaga kayan miya ki daura manja a wuta ki zuba kayan miyan

 4. Ki bar shi ya soyu ki zuba maggi da gishiri

 5. Ki gyara soyayyen kifin ki, ki fasa shi ki zuba a cikin kayan miyan

 6. Ki gauraya shi sosai ya hade

 7. Ki barshi ya turara sai ki zuba a kan taliyan sai ci,