Easy Green sauce Recipes

Easy Green sauce Recipes

The ingredients Easy Green sauce Recipes

  1. Alanyahu ki yanka manya
  2. Kayan miya ki nika
  3. Maggi da curry
  4. Tarugu da albasa
  5. Nama ki tafasa da kayan kamshi da maggi da albasa
  6. Mai

Step-step making Easy Green sauce Recipes

  1. Zaki soya mai kisa kayan miyarki idan ya fara soyuwa saiki sa naman da ruwan tafashe

  2. Kisa maggi da curry da kayan kamshi, idan ya kusa soyuwa saiki sa alanyahunki ki bashi 2 minutes saiki sa tarugu da albasa da kika jajjaga ki bashi 2 minutes saiki sauke

  3. Zaki iya ci da couscous, shinkafa. Doya, Sakwara da dai sauransu