Easy Shawarma Recipes
The ingredients Easy Shawarma Recipes
-
Flour, salt, oil, sugar, yeast
-
Cabbage, carrot, onions
-
1 Cucumber, 3 tomatoes
-
2 maggi, curry
-
Kayan kamshi
-
Nama
-
Mayyonise
-
1 tarugu
Step-step making Easy Shawarma Recipes
-
Ki hada flour de uma yeast, sugar kadan da gishiri kadan da mai shima kadan saiki yi dough kisa the rana kamar 1 hour zakiga ya taso sai ki kara kwabawa saiki koma sashi the rana for 1 hour
-
Sai ki dauko ki yanka karami saiki murzashi da abin murzawa amma ba lafe sosai ba saiki dora non stick frying skillet akan wuta sai ki dora wanda kika murza….