Easy Awara with tarugu da albasa Recipes

Easy Awara with tarugu da albasa Recipes

The ingredients Easy Awara with tarugu da albasa Recipes

  1. Waken suya
  2. Tarugu da albasa
  3. Maggi
  4. Ruwan tsami

Step-step making Easy Awara with tarugu da albasa Recipes

  1. Zaki gyara wakenki ki jika kikai a markada ki tace ki etika a wuta, idan ya tafasa ki sa ruwn tsami,

  2. Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci, ki bari ruwan ya fara tsanewa sai ki da tarugu da albasa ki kikayi grating saiki daure ki dora a new wani gurin domin ruwan ya tsane

  3. Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so, za Iya soyawa kici da sauce ko mai da yaji da maggi, shikenan