Easy Tuwon garin kwaki da miyar agushi Recipes

Easy Tuwon garin kwaki da miyar agushi Recipes

The ingredients Easy Tuwon garin kwaki da miyar agushi Recipes

  1. Gari kofi daya
  2. Kayan miya
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Agushi
  7. Yankakken albasa

Step-step making Easy Tuwon garin kwaki da miyar agushi Recipes

  1. Ki dora ruwa idan sun tafasa ki dibi garin a mazubi saiki sa ruwan zafi kina tukawa har yayi laushi ya hade jikinshi saiki kwashe a leda ki sa a kula

  2. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki maggi, curry da kayan kamshi saiki dama agushi ki juye a kai, saiki rage wuta kibarshi ta soyu saiki sa albasa da jajjagaggen tarugu ki juya saiki bashi minti 2 saiki sauke