Easy Beef bread Recipes

Easy Beef bread Recipes

The ingredients Easy Beef bread Recipes

 1. 2 cups of flour
 2. 4 tbsp melted butter
 3. 1 tbs yeast
 4. Pinch sodium
 5. 2 tbsp sugar
 6. a single egg, 2tblsp milk
 7. For filling
 8. Fin meat
 9. Onion
 10. Spices
 11. Seasoning
 12. Attaruhu

Step-step making Easy Beef bread Recipes

 1. Zaki hade flour ki da sugar salt yeast ki juya

 2. Sai ki zuba melted butter aciki, ki fasa egg dinkisa ki zubawa madarar garinki ruwa ki gama ta da ruwan dumi

 3. Sai ki kwaba dough dinki bugs sosai ki barshi ya tashi

 4. Sai ki dauko minced meat da kika soya shi da kayan hadinki

 5. Ki ringa gutsirar dough din kina budashi ki sa ka hadin naman ki aciki sai kiyi lailaya ya zama ball

 6. Ki shafa butter a farantin gashin ki jera su amm kar su hade da juna sai ki shafa kwai a saman ki gasa shikenan