Easy Sandwich (Burodi me hadi) Recipes
The ingredients Easy Sandwich (Burodi me hadi) Recipes
-
Burodi
-
Kwai
-
Albasa
-
Tumatir
-
Gurijin bature
-
Magi
-
Dambun naman kaza
-
Mai
-
Ketchup
-
Salad ointment
-
Ganyen Salak
Step-step making Easy Sandwich (Burodi me hadi) Recipes
-
A wanke salak da gishiri d ruwa a rabashi gida 2 a tsane a kwalanda, Idan ya tsane sai a juye an Abu.
-
A Dora abin suya a kan wuta the saka mai Idan yayi zafi the FASA kwai a kada a social fear magi a soya, Idan ya fara soyuwa sai a zuba dambun nama ko na kaza a juya su hade sai a kwashe.