Easy Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganye Recipes

Easy Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganye Recipes

The ingredients Easy Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganye Recipes

 1. 2 mug shinkafa
 2. 1 cup wake
 3. Ruwa
 4. 1/8 cup mangyada
 5. 1 Maggie
 6. 1/2 onga
 7. Latas
 8. Costosas
 9. Timatur
 10. Albasa
 11. Jajjage
 12. Lemin tsami
 13. Qoi

Step-step making Easy Garaugarau da sauce din albasa tareda kayan ganye Recipes

 1. Ki wanke wake ki Dora ruwa ya tafasa seki zuba ruwan kofi 7

 2. Kibarshi ya dahu Kamar 30min

 3. Seki wanke shinkafa kizuba ki saka gishiri da kanwa

 4. Ki bashi en este momento dahu Kamar 30-45min

 5. Seki zuba mai a tukunya

 6. Kisa jajjage ki juya kisa albasa

 7. Kisa Maggi da onga

 8. Kijuya kiqara ruwa kadan

 9. SeKi gyara kayan gonan ki

 10. Wanda zakiyi meals plating kizuba shinkafa dawake

 11. Ki saka coconba da tumatur da qoi

 12. Ki zu sauce dinki

 13. Ki saka slice karrot

 14. Ki saka latas ki matsa lemin tsami