Easy Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes Recipes

Easy Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes Recipes

The ingredients Easy Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes Recipes

 1. 3 chopped carrots
 2. Rice
 3. Kayan miya
 4. Kayan kamshi
 5. Maggi da curry
 6. Mai
 7. Cabbage
 8. 2 chopped tomatoes

Step-step making Easy Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes Recipes

 1. Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafarki ki zuba idan ta fara tafasa ki sa carrots dinki, idan ahora kusa nuna kiyi per boiled ki kara mayarwa a wuta ta nina saiki sauke ki juye a kula

 2. Ki soya mai kisa kayan miyarki da kika nika, kisa kayan kamshi da maggi da curry, idan tayi saiki sauke shikenan

 3. Idan zakici saiki sa cabbage da tomatoes