Easy Diblan Recipes

Easy Diblan Recipes

The ingredients Easy Diblan Recipes

 1. 2 cupi ma filawa
 2. 1 ckl na bakin post
 3. four ckl da sukari
 4. Dan gishiri
 5. 5 ckl na mai
 6. Sai zuman dublan sigari cupi 1 de uma lemon tami 1

Step-step making Easy Diblan Recipes

 1. Zaki hada kayanki duka waje daya saiki sa ruwa da kadan kdan kina motsawa hard dai filawar tag hade jikan shikamar kwabin cincin

 2. Saiki buga shi sosai kamar na mintuna 10 sai ki rufe shi ya huta na wani mintuna 10

 3. Bayan nan saiki dauko ki murza shi ki fitar da shape din da kike therefore sai ki soyashi

 4. Shi kuma zuman zaki matse leman tsame kisa, filebun da kikeso kisa sikarinki da dan ruwa kadan

 5. Ki dafashi a da wuta kadan kar sai ruwan ya kune zakiga yayi danko shin sai ki tsuma dublin dinki a viki shknn