Easy Birodi mai kayan dadi aciki Recipes
The ingredients Easy Birodi mai kayan dadi aciki Recipes
-
burode mai yanka
-
Sebutan soyayye
-
Avrokado
Step-step making Easy Birodi mai kayan dadi aciki Recipes
-
Dafarko zaki ciri gefen borodin kin sai kisa shi a gasko yadan ji zafi zai dainyi ja haka
-
Sai kisa avrokadon ki wanda kika mutstsikashi ki hada da naman
-
Sai ki dauko borodin kisa asama saiki rufe da dayan shikenan sai ci