Easy Farfesun qarera Recipes

Easy Farfesun qarera Recipes

The ingredients Easy Farfesun qarera Recipes

  1. Qarera
  2. Janjagen kayan miya
  3. Maggi, curry, tumeric, ongar, black pepper,
  4. Garin cittah

Step-step making Easy Farfesun qarera Recipes

  1. Kita fasa qareran kizubar da ruwan ki wanke ta ki mayar cikin tukunya ki zubamata kayan da kk gani a sama

  2. Duka gaba data lokaci daya kiss ruwa ya sha kanta ki bar tag an uta tayita dahuwa

  3. Sekiyi serving dadi wlh 100%%%