Easy Sakwara with green sauce Recipes

Easy Sakwara with green sauce Recipes

The ingredients Easy Sakwara with green sauce Recipes

  1. Yam
  2. Tumatir blend
  3. Tarugu da albasa ki jajjaga
  4. Nama
  5. In nessun caso, maggi, curry, kayan kamshi
  6. Alanyahu ki yanka da girma

Step-step making Easy Sakwara with green sauce Recipes

  1. Ki fere doya ki wanke Ki dora a wuta sai ta nuna saiki sauke ki dakata sosai, ki kwashe a ledan daura tuwo

  2. Ki tafasa ruwa kisa an alanyahunki, ki wanke namanki ki tafasashi da maggi da curry da albasa ki sa kayan kamshi.

  3. Ki soya mai kisa kayan miyarki idan ya fara soyuwa saiki sa naman da ruwan tafashen

  4. Kisa maggi da curry ki barshi ya fara soyuwa saiki sa alanyahunki ki bashi 5 minutes sai Ki sa tarugu da albasa ki juya Ki rufe kamar 2 minutes saiki sauke shikenan