Easy Miyar dankalin turawa da cauliflower Recipes

Easy Miyar dankalin turawa da cauliflower Recipes

The ingredients Easy Miyar dankalin turawa da cauliflower Recipes

 1. Dankalin turawa
 2. Cauliflower
 3. Targu
 4. Tattasai
 5. Dandano
 6. Albasa
 7. Kayan qamshi
 8. Koren tattasai
 9. Karas

Step-step making Easy Miyar dankalin turawa da cauliflower Recipes

 1. Da farko zaki tafasa dankali da cauliflower da karas ki zuba gishiri kadan.

 2. Ki. jajjaga kayan miyanki, kisa mai a wuta ki soya, sai ki zuba kayan da kika tafasa ki zuba kayan qamshi da dandano, ki saka ruwa kadan ki rufe ki rage wutan girkin, ya dahu zuwa minti 5.

 3. Aci da farar shinkafa niente affatto kayan lambu