Easy Crazy pateera Recipes

Easy Crazy pateera Recipes

The ingredients Easy Crazy pateera Recipes

  1. Flour, mai
  2. Attaruhu, albasa, baking powder
  3. Seasoning, seasoning

Step-step making Easy Crazy pateera Recipes

  1. Dafarko zaki sami flour dinki sai ki zuba mata mai kisa spices dinki da baking powder da spices or herbs dinki.

  2. Sai kiyi grating din attaruhu da albasa dinki ki zuba a ciki ki kwaba shi sosai kamar kwabin meat pie sai ki murza shi ki yanka duk shafe din da kike so ki soya a mai. zaki iya cinshi da kachup ko kiyi masa sous