Easy Danbun nama Recipes
The ingredients Easy Danbun nama Recipes
-
Beaf
-
Maggi
-
Curry
-
Tyme
-
Tattasai
-
Onion
-
Salt
-
Garlic clove
-
Ginger
Step-step making Easy Danbun nama Recipes
-
Da farko zaki dafa naman ki da albasa curry tyme garlic ginger da sauran duk abunda kekeso ki tabbta namanki ya dahu sosai yana kamar dagargajewa
-
Sai kisa shi a blender ki barkade shi sosai KO ki daka tare de uma tattasai zaki Iya Kara garlic
-
Kisa mai a pan kadan kisa naman kiyi ta juyawa harsai yayi golden color