Easy Tuwon semovita da miyan kuka Recipes

Easy Tuwon semovita da miyan kuka Recipes

The ingredients Easy Tuwon semovita da miyan kuka Recipes

  1. Kuka
  2. Ruwan tafashan kaza
  3. Maggi
  4. Ataruhu
  5. Manja
  6. Sodium

Step-step making Easy Tuwon semovita da miyan kuka Recipes

  1. Ki zuba ruwan tafashan a tukunya kisa manja, jajjagen ataruhu, maggi ki kara ruwa da daddawa.

  2. Idan ya tafasa sosai saiki kada kuka.