Easy Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu Recipes

Easy Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu Recipes

The ingredients Easy Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu Recipes

  1. Rabin ledar macaroni
  2. Jajjagaggen tumatir da tattasai
  3. No da maggi da kori
  4. Alanyahu
  5. Soyayyen kifi
  6. Albasa da tarugu

Step-step making Easy Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu Recipes

  1. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa ruwa dai,

  2. Kisa maggi da kori da kayan kamshi, ki rufe, idan ya tafasa saikisa makaroni

  3. Ki sa kifi ki juya saiki bashi minti goma sha biyar, saiki bude kisa alanyahu da tarugu da albasa, ki juya saiki barshi bude, idan yayi minti biyar saiki sauke shikenan, aci dadi lafiya