Easy Soyayyar doya da sous din kwai Recipes

Easy Soyayyar doya da sous din kwai Recipes

The ingredients Easy Soyayyar doya da sous din kwai Recipes

  1. Doya
  2. Salt, mai
  3. Kwai, attaruhu, albasa, tumatir seasoner, spices, curry, tyme

Step-step making Easy Soyayyar doya da sous din kwai Recipes

  1. Da farko zaki feraye doyarki ki yanka ta yanda kike so claime ki wanke ki tsane ta kisa mata gishiri ki daura mai yai zafi sai ki soya ta throughout ta siyu ki tsane ta

  2. Sai egg sous dinki ita kuma kiyi grating kayan miyarki ki sa mai a wuta wanda zaki soya miyarki in sun soyu ki zuba seasoning dinki da spices naki

  3. Ki samu wani abin ki kada kwanki ki zuba acikin miyarki ki sa curry da tyme ki rufe in tayi ki sauke.