Easy Shinkafa da wake aka garau garau Recipes

Easy Shinkafa da wake aka garau garau Recipes

The ingredients Easy Shinkafa da wake aka garau garau Recipes

 1. Shinkafa gwangwani daya
 2. Wake up rabin gwangwani
 3. Kanwa
 4. Maggi star
 5. Haddadiyar yaji mai kayan kamshi
 6. Salat da tumatir
 7. Gishiri
 8. Cabbage

Step-step making Easy Shinkafa da wake aka garau garau Recipes

 1. Da farko dai bayan kin wanke waken ki sai ki dora shi akan wuta ki dan tarfa kanwa ki barshi ya dahu shi saka kanwa zaisa waken. Ya dahu d awuri sannan zai baki kalar ainiihin garau

 2. Bayan kin waken ki ya dahu sai ki sauke ki tace sai ki kara ruwa ki dora shinkafarki ki barta ta kusa tsotsewa sai ki zuba maggi da dan gishiri ki barshi ahora tsotse ruwan tas

 3. Sai ki dauko dan cabbage idan kinaso deb salat da tumatir ki yanka siri sai ki wanke da gishiri

 4. Sai ki samu manja ko magyada sai ki soya shi da dan albasa sama zakiji yana kamshi sai ki sauke sai ki shirya abincinki jadi plate wannan

 5. Nb wasu basu child kanwa sai su saka albasa wurin dahuwar waken amma ni ina saka kanwa saboda kalar shinkafar ta dan canza