Easy Kwakumeti Recipes

Easy Kwakumeti Recipes

The ingredients Easy Kwakumeti Recipes

  1. Kwakwa
  2. Sukari
  3. 1 ckl vanilla
  4. 1/2 ckl na girfa

Step-step making Easy Kwakumeti Recipes

  1. Zaki gurza kwakwanki saiki daura sukari akan wuta idan ya narke saiki sa vanilla da girfa sai kisa kwakwan ki ta motsawa sai kwakwan ta hade da sukari saiki sauke ki june shi a faranti idan ya huce saiki mulmula