Easy Macaroni with sauce and salad Recipes

Easy Macaroni with sauce and salad Recipes

The ingredients Easy Macaroni with sauce and salad Recipes

 1. Macaroni
 2. Irish potatoes
 3. Pepper
 4. Scotch hood
 5. Onion
 6. Organic oil
 7. cubes Knor
 8. Parsley
 9. Garlic
 10. Beef
 11. Salad

Step-step making Easy Macaroni with sauce and salad Recipes

 1. Ki fere Irish saiki yanka yanda kikeso.

 2. Kisa ruwa hoy tafasa saiki xuba dankalin ya dahu sama, saiki xuba macaroni ag 1tbsn of oil and salt su dahu saiki wanke ta da ruwan sanyi ki tace saiki tsane plocka.

 3. Ki jajjaga kayan miyanki ag albasa. Amma kar yayi laushi

 4. Ki tafasa namanki ki tavern ruwan ya shanye jikin naman.

 5. Ki soya albasa ag yawa saiki xuba garlic and kayan miya ki barsu su tafasa saiki xuba namanki da stock, maggi nd onga. Kiyi stirring dinshi.

 6. Idan ta kusanyi kisa parsley saiki sauke.

 7. Served with salad