Easy Alala Recipes
The ingredients Easy Alala Recipes
-
1 cupi na wake
-
Kayan kanshi
-
Dandano
-
Kayan miya
-
Manja
Step-step making Easy Alala Recipes
-
Zaki wanke waken ki jika shi na mintina 15
-
Saiki surfa shi sannan ki cire hanchin
-
Ki sa Kayan miya akai miki markade idan an kawo kisa manja farin magi gishiri ki buga shi