Easy Dan malele Recipes

Easy Dan malele Recipes

The ingredients Easy Dan malele Recipes

 1. Garin masavita
 2. Ajjino moto
 3. Salt
 4. Onion
 5. Water
 6. Palm oil
 7. Yajin barkono

Step-step making Easy Dan malele Recipes

 1. Ki zuba ruwa ya tafasa saiki zuba maggi, gishiri da albasa sannan ki zuba masar kadan(amma karki barshi yay kauri).

 2. Ki barshi yay kauri kuma ya nuna dan kanshi.

 3. Ki soya manja da albasa.

 4. Kiyi serving da manja da yajin barkono.